Frobits
🎵 A song made on Frobits

Yesu Yana Kauna Na

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
Ko ka zage ni, ban damu ba
Ko ka hana min, ban damu ba
Na dogara ga sarkin sarakuna
Sila ta holam da, am godeke
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
Lokacin mutane suka fita hanya na
Lokacin nan ne Yesu ya biyo hanya na
Ni fa ban damu ba, tun Yesu yana so na
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
Allah yayi min, abin da mutum baiyi ba
Ya bani rai da lafiya, Allah na gode
Ni John G.o Arose
Na gode, am godeke Silari
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
Mutuwar sa ya yantadda ni
Shiya bada ransa domin in same rai
Allah na bai gaji da ni ba
Idanun sa yana a kaina kullum
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
Ni John G.o Arose mezan baka
Domin kaunarka zuwa gare ni
Ina kuka ka sa ni dariya, na gode
Am godeke, am hoskovo
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da
**
Ban damu ba, ban damu ba,
Tunda Yesu yana yi mini ban damu ba
Unwan emam me,
Amta damu a emu nocu rimun da

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS