Frobits
🎵 A song made on Frobits

Peter, Don't Go

0:000:00
Download
Make your own song
Continues securely on the web
Lyrics

[female vocals] PETER,

GA

TAMBAYA ❤️

Peter,

masoyina,

don

Allah

ka

ji

ni,

Na

yi

kuskure,

ka

yafe

mini.

Wallahi

Peter,

ba

na

son

mu

rabu,

Zuciyata

har

yanzu

tana

son

ka.

Peter,

ga

tambaya,

shin

har

yanzu

kana

son

Annishma?

Har

zaka

iya

bari

na

ka

blocking

din

na?

Don

Allah

ka

daina

fushi

da

ni,

Ka

buɗe

min

zuciyarka,

ka

saurare

ni.

Yi

hakuri,

masoyina,

Yi

hakuri

Peter

na.

Annishma

tana

son

ka,

Kuma

ba

ta

son

rasa

ka. ❤️

More songs by Annishma Listen to songs created by others
FROBITS