Frobits
🎵 A song made on Frobits

Afrobits Freestyle

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

John G.o na ce yaushe zaka dawo
Damuwa tayi yawa duniya ta canza
Kauna tayi sanyi
Baba kazo ka Kaimu can sama,
Can sama babu kiyayya
**
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Baba na yaushe zaka dawo,
Masu wahala da masu fama
Masu fama da kaya kuzo wurin baba
Baba zai baku hutawa
Shine hanya, shine kuma rai
Hanyar zai Kaimu can sama
**
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Baba na yaushe zaka dawo,
A can sama akwai wuraren zama da yawa
Amman a nan duniya sai kiyayya
Jamma,a kowa ya tuba ga Allah,
Allah kuma zai gafarta mana
**
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Baba na yaushe zaka dawo,
**
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Yaushe ne, yaushe zaka dawo
Baba na yaushe zaka dawo,
Allah mun tuba ka gafarta mana

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS