Frobits
🎵 A song made on Frobits

Wakar Gafarta

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

na tuba, ka yafe min
Allan mai Alheri, mai jinkai
Allan mai tausayi, ka yafe min
Ni mai zunubi ne, ka yafe min
**
Ni ne na bata zuciyar ka
A cikin rashin karfi na
Alherin ceto naka ne
Mai yalwan jinkai, yafe min
Zunubi ya bata rayuwa ta
Na zama abin tausayi
Babu mai taimako,
Ina yawo kamar maraya
Yesu mai ceto, ka yafe min
**
Ni ne na bata zuciyar ka
A cikin rashin karfi na
Alherin ceto naka ne
Mai yalwan jinkai, yafe min
Sai kaji kuka na yanzu
Kai kadai ne mai tausayi
Babu gafara, sai Yesu
Yan,uwa da abokanai na
Kuzo gun Yesu, akwai ceto
**
Ni ne na bata zuciyar ka
A cikin rashin karfi na
Alherin ceto naka ne
Mai yalwan jinkai, yafe min
Mu ma mu yafe wa juna
Allan yana son mai tausayi
Ku yafe, ku ma a yafe maku
Ni ma John G.o Arose ku yafe mini
**
Ni ne na bata zuciyar ka
A cikin rashin karfi na
Alherin ceto naka ne
Mai yalwan jinkai, yafe min
**
Ni ne na bata zuciyar ka
A cikin rashin karfi na
Alherin ceto naka ne
Mai yalwan jinkai, yafe min
Na tuba ka yafe min

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS