Frobits
🎵 A song made on Frobits

Lokacin Falkawa

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

Dava emka
Dava emka
Dava emka
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
Cinna za an duhu da, "dava emka"
Na ce ku tashi, "dava emka"
Yesu lanlan, "dava emka"
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
Kada kuyi bacci, "ku fallaka"
Ku tashi kuyi aiki, "ku fallaka"
Wata rana akwai sakamako
Ku tashi, ku fallaka
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
Na sogtace walgano, "dava emka"
Ulan ko tente ko buku, "dava emka"
John G.o Arose
Zekai kuwe walga
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
Mhhm
Mhhm
Mhhm
Kai
ka tashi, ka fallaka, a shirya
Yesu lanlan,
Am zekai Yesu lanlan
Haha
Kai mai bacci ka falla,
Lokaci yayi, muyi aiki yanzu
Lokaci yana zuwa, baza mu iya yin aikin ba
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi
**
Dava emka, ku fallaka daga bacci
Yesu bokkan vaka
Zai Kaimu gida mai daraja
Ku fallaka, ku tashi

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS