Alheri! Babban Alheri!
Da zuciya mai kyau muna yabonka. Amin!
Muna korar dukkan matsaloli, Allah nagari ne
Wata Rana baba zai dawo ya Kaimu can sama inda zamu huta