Yan uwana akwai wahala fa
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri,
Inci gaba da aikin Uba na
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri,
Inci gaba da aikin Uba na
Akrimu nem ceke
Battam gab Yesu
Tunda cittin Yesu
Am ci kodanye kenan
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na
Komai wahala, kuzo mu yabe shi
Mu yabe shi da Waka da rawa
Ubangiji mai iko, Uba na cikin sama
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na
Asila am neskav debceri
Asila ba rovom dogarai ne
A she Sila cid keme, gomo
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na
Muyi karfin hali lokaci yayi kusa
Muyi addu a, Allah zai bamu nasara
Lagav gela Yesu ello
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na
Bayan wahala sai dadi
Yesu yana shirya wuri a sama
Muyi hakuri mu jira, banda garaje
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na
Ni ma John G.o Arose
Ina rokonka, ka bani karfi
Ka zama garkuwa ta
Ka Kaimu sama lafiya
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na
**
Yan uwana akwai wahala fa
Akrimu tunkam vak dima
Shaidan bani wuri
Inci gaba da aikin Uba na