Hmm…
Wannan
ba
wai
waka
ba
ce
kawai…
Wannan
shi
ne
labarina.
Labarin
gwagwarmaya,
labarin
Mama,
Labarin
yadda
Allah
Ya
riƙe
ni
har
yau.
Kafin
in
zo
duniya,
Baba
ya
riga
ya
tafi,
Mama
tana
da
ciki
wata
takwas,
zuciyarta
cike
da
baƙin
ciki.
Na
zo
duniya
ba
tare
da
na
san
shi
ba,
Na
fara
rayuwa
da
labarin
da
ban
rubuta
ba.
Rayuwata
ba
ta
yi
sauƙi
ba
tun
ina
ƙarami,
Na
ga
ƙalubale
tun
kafin
na
fahimci
ma'anar
sa.
Wasu
suna
wasa,
ni
ina
tunanin
gobe,
Wasu
suna
dariya,
ni
ina
neman
hanyar
tsira.
Mama
ta
tsaya,
Mama
ba
ta
gajiya
ba,
Da
abin
da
take
da
shi,
ta
ce
dole
ɗana
ya
yi
karatu.
Primary,
Secondary,
ta
ɗauki
nauyi,
Ko
da
wahala
ta
zo,
ta
ce "
ɗana,
ka
ci
gaba."
Zan
ci
gaba,
I
no
go
give
up,
Ko
rayuwa
ta
wahala,
I
go
still
stand
up.
Duhu
ba
zai
dawwama
ba,
One
day,
my
story
go
change.
Allah
na
tare
da
ni,
I
no
dey
fear,
Ko
hawaye
ya
zubo,
I
go
still
persevere.
Na
san
akwai
haske
a
ƙarshen
hanya,
My
tomorrow
go
better,
Insha
Allah.
Mama
don
try
for
me,
I
no
fit
forget,
Even
when
money
no
dey,
she
still
dey
make
a
way.
She
carry
my
matter
for
her
head
every
day,
She
sacrifice
her
comfort
just
to
see
me
okay.
School
fees
dey
come,
problem
dey
come,
But
Mama
no
say, "
My
son,
make
you
stop."
She
push
me
forward
with
the
little
wey
she
get,
And
today
I
dey
here
because
she
never
quit.
Even
tertiary,
she
still
do
wetin
she
fit,
Sometimes
e
hard,
sometimes
we
nearly
quit.
But
somehow,
somehow,
God
dey
make
a
way,
Na
why
I
still
dey
breathe
and
I
still
dey
pray.
Zan
ci
gaba,
I
no
go
give
up,
Ko
rayuwa
ta
wahala,
I
go
still
stand
up.
Duhu
ba
zai
dawwama
ba,
One
day,
my
story
go
change.
Allah
na
tare
da
ni,
I
no
dey
fear,
Ko
hawaye
ya
zubo,
I
go
still
persevere.
Na
san
akwai
haske
a
ƙarshen
hanya,
My
tomorrow
go
better,
Insha
Allah.
Na
yi
tafiya
cikin
ƙaya,
Na
yi
kuka
cikin
shiru.
Na
yi
murmushi
a
gaban
mutane,
Alhali
zuciyata
tana
cike
da
damuwa.
Wasu
lokuta
na
tambayi
kaina, "
Yaushe
ne
rayuwata
za
ta
canza?"
Amma
sai
na
tuna
da
kalmar
Allah,
Cewa
mai
haƙuri
ba
zai
rasa
lada
ba.
Ba
ni
da
komai,
amma
ina
da
fata,
Ba
ni
da
komai,
amma
ina
da
mafarki.
Na
san
Allah
bai
kawo
ni
nan
don
in
ƙare
haka
ba,
Akwai
abin
da
Ya
shirya
domi
na.
I
don
cry,
but
I
no
go
die
here,
I
don
fall,
but
I
go
rise
again.
If
nobody
believe
me,
I
believe
myself,
And
most
importantly,
God
believe
in
me.
Dem
fit
look
me
say, "
This
guy
no
go
make
am,"
But
dem
no
know
the
God
wey
dey
behind
my
name.
I
no
dey
rush,
I
dey
trust
the
process,
Small
small,
one
day,
I
go
reach
success.
Ya
Allah,
Ka
ƙara
min
ƙarfi,
Ka
albarkaci
rayuwata.
Duk
wahalar
da
na
sha,
Ka
mayar
da
ita
abin
alfahari.
Mama
ta
sha
wahala
saboda
ni,
Ya
Allah,
Ka
saka
mata
da
alheri.
Ranar
da
zan
iya
biya
mata
da
murmushi,
Ka
kai
ni
wannan
rana.
Zan
ci
gaba,
I
no
go
give
up,
Ko
duniya
ta
matsa,
I
go
still
stand
up.
Na
fito
daga
wahala,
amma
wahala
ba
za
ta
kashe
ni
ba,
My
story
no
go
end
for
suffering.
Duhu
zai
wuce,
haske
zai
fito,
Pain
go
turn
testimony.
Abin
da
na
rasa,
Allah
zai
maye
gurbinsa,
My
future
go
better,
Insha
Allah.
Mama,
ki
yi
haƙuri…
Ranar
farin
ciki
tana
zuwa.
No
be
today,
no
be
tomorrow
maybe,
But
one
day…
I
go
make
you
proud.
Na
fara
rayuwa
da
rashin
Baba,
Na
girma
cikin
ƙalubale,
Amma
Allah
bai
bar
ni
ba.
I
still
dey
here…
I
still
dey
fight…
I
still
dey
believe…
Domin
na
san…
Duhu
ba
ya
dawwama.
Haske
zai
fito.
Allah
zai
yi.
This
is
my
story…
And
my
story
no
go
end
in
struggle.
Insha
Allah.