Za mu koma gida wata rana,
**
Za mu koma gida wata rana,
Lokaci ya yi kowa ya shirya,
Dava emka kuwe walga
Bari mu mai da hankali sosai,
Domin babu wanda ya san rana ko sa'a
Lokaci ya yi kusa za mu koma
**
Za mu koma gida wata rana,
Lokaci ya yi kowa ya shirya,
Dava emka kuwe walga
Mazinata, lokaci ya yi
Masu kisan kai, lokaci ya yi
Makaryata, lokaci ya yi
Masu gulma, lokaci ya yi
Masu zagi, lokaci ya yi
**
Za mu koma gida wata rana,
Lokaci ya yi kowa ya shirya,
Dava emka kuwe walga
Allah yana son kowane yare,
Allah yana son Igbo da Yoruba,
Allah yana son Hausawa da Fulani,
Allah yana kiran kowa zuwa gida mai daraja,
**
Za mu koma gida wata rana,
Lokaci ya yi kowa ya shirya,
Dava emka kuwe walga
Allah yana kiran kowa,
Allah yana son Kambari da Dakkarawa,
Kai har ma John G.O Arose,
Allah yana kiran kowa zuwa gida mai daraja
**
Za mu koma gida wata rana,
Lokaci ya yi kowa ya shirya,
Dava emka kuwe walga
**
Za mu koma gida wata rana,
Lokaci ya yi kowa ya shirya,
Dava emka kuwe walga