Ina gaisuwa musulmi da Krista a Nigeria
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi
Dan uwana, Yar uwana kuzo mu hada kai
Ni da kai daya ne, duka aikin Allah
Krista da musulmi, John G.o Arose na gaisuwa
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi
Abokai na Krista da musulmi
Kuzo muyi addu'a tare, raya kasa
Allah ne mai jin addu'ar mu
Kuma Yana jin kowane yare
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi
Allah yana son Krista da musulmi
Har da yan gargajiya ma Allah yana so
Mu daina nuna banbanci
Allah ma bai banbanta mu ba
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi
Allah yayi ruwa a gonar Krista da musulmi
Haka ma a gonar dan gargajiya
Abin da ya ba Krista shi ne ya ba musulmi
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi
Ni dai John G.o Arose na tuba,
Allah ka yafe min, ka bani zuciyar kauna
Mu kaunaci juna, mu yafewa juna
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi
**
Krista da musulmi abokanai ne,
Ba abokan gaba ba,
Ina gaida Krista da musulmi