Yanzu na same Yesu
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
Ina yawon neman taimako
Ban same taimako a Duniya ba
Lokaci daya, Yesu ya kira ni
Yace zo in baka hutawa
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
Yanzu Yesu ne gata na
Yana hagu na da gama na
Yana gaba da baya na
Yesu elko pe, Yesu gomo
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
Yesu ne ya aike mu Duniya
Mu kawo batattun tumaki
Kuzo mu yi aikin Yesu gomo
Kada mu koma hannun wofi
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
Idan mun koma hannu wofi
Lalle kunya zamu ji a ranan
Kada mu manta Duniya
kasuwa ne
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
Idan Duniya ta kimu don Yesu
Mu kara rike shi, gam gam
Domin shi ne gatan mu 🥰😀
Yesu kaine gata na John G.o Arose
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
Menene zan baka ya Yesu
Domin kaunar ka zuwa gare ni
Sai dai godiya, Yesu na gode
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na
**
Ni bako ne a Duniya
Wata Rana zan koma
Banzo Duniya da komai ba
Amman yanzu na same Yesu
Yanzu Yesu ne komai na