Allah ya san damuwar ka
Menene damuwar ka
Ka durkusa kayi addu,a
Zai ji ya kuma biya bukata
Allah baya bacci ko gengedi
Sila elta honga scepko
**
Yana ji yana Gani
Shi ba kurma ba
Allah ya san damuwar
Kadav damu Sila napka
Ku roka Allah Yana Jin addu,a
Ku kwankwasa za,a bude
Manene damuwar ka
Allah Yana Jin addu,a
Kan hobo atu rasa da
**
Yana ji yana Gani
Shi ba kurma ba
Allah ya san damuwar
Kadav damu Sila napka
Ubanmu Wanda ke cikin sama
A tsarkake sunanka da Tsarki
Mulkinka yazo, kamar a sama
Kada ka Kaimu wurin jaraba
Asilõ ne co rinin cen ya
**
Yana ji yana Gani
Shi ba kurma ba
Allah ya san damuwar
Kadav damu Sila napka
Abin da baiyuwa ga mutum
Ga Allah mai yuwa ne
Damuwar rashin lafiya
Ko damuwar 'ya'ya yi addu,a
Kadav damu Sila ello
**
Yana ji yana Gani
Shi ba kurma ba
Allah ya san damuwar
Kadav damu Sila napka
**
Yana ji yana Gani
Shi ba kurma ba
Allah ya san damuwar
Kadav damu Sila napka
Am gadeke
Daga John G.o Arose
Mu yabi Ubangiji