Allah ka sa mini albraka
Allah ka sa mini albarka
Ka cika mini gida da alheri
Daga safe har zuwa dare
Sunan ka ne zan daukaka
Allah ka sa mini albarka!
**
Hannunka ya buɗe kofa babu wanda zai iya rufewa
Da ka ce "Yi", sai ya yi, da ka ce "Tsaya", sai ya tsaya

Da safe na tashi na dubi sama
Na ga rana ta fito, na ce Alhamdulillah
Duk wahalata ka sani, ka gani Ubangiji
Kai kaɗai ne mafita, kai kaɗai ne kariya
**
Hannunka ya buɗe kofa babu wanda zai iya rufewa
Da ka ce "Yi", sai ya yi, da ka ce "Tsaya", sai ya tsaya
*Allah ina rokonka, ka sa mini albarka*
A cikin aikina, a cikin dangina, a cikin kasuwanci na
Ka sa ma John G.o Arose albarka
Dakai mai sauraron Waka na
Ameen, Ameen, ya Rabbi ka karba
**
Hannunka ya buɗe kofa babu wanda zai iya rufewa
Da ka ce "Yi", sai ya yi, da ka ce "Tsaya", sai ya tsaya
Kada ka bari na Fadi, idan na fadi ka dauke ni
Kada ka bari na kasa, idan na kasa ka ɗaga ni
Allah kada ka barmu a cikin wahala
**
Hannunka ya buɗe kofa babu wanda zai iya rufewa
Da ka ce "Yi", sai ya yi, da ka ce "Tsaya", sai ya tsaya
_***
Albarka... Albarka... Ta Ubangiji kawai...
John G.o. Arose yana roƙo... Ka karba ya Allah
Hallelujah Alhamdulillah
Yabo ya tabbata ga Ubangiji