Bazan iya Rabuwa da ku ba,
Mun Saba da juna mene mafita a yanzu ni ban yanda zamu yo ba.
Ina yin godiya domin zaman mu da ku mutanen tungan sa,i1 da SA,i salama musulmi da Krista, mutanen tungan sa,i1 babu wariya babu nuna banbanci,
Ga samarai da yam mata sai walkiya suke Yi.
Bazan iya Rabuwa da ku ba,
Mun Saba da juna mene mafita a yanzu ni ban San yanda zamu yo ba.
Mutanen tungan sa,i John G.o Arose yana gaisuwa.
Sannunku aza shili.
Mutanen aza gadu ban manta da ku ba.
Sannunku aza juga.
Mutanen aza kabina ina gaisuwa.
Bazan iya Rabuwa da ku ba,
Mun Saba da juna mene mafita a yanzu ni ban San yanda zamu yo ba.
Bazan iya Rabuwa da ku ba,
Mun Saba da juna mene mafita a yanzu ni ban San yanda zamu yo ba.
Na Vasai, I lele