Sarki na, Allah Ubangiji, sarki na!
Kai kaɗai ne, sarki marar misali!
Duk inda na kalla, ikonka ne ke bayyana
Mai ceto ne kai, mai ba da kariya
Daga farkon lokaci, har zuwa ƙarshe
Amincin ka baya taɓa ƙarewa, ko a ina
Sarki na, Allah Ubangiji, sarki na!
Kai kaɗai ne, sarki marar misali!
Yabo gareka, sunanka mai girma
Ubangiji sarki na, na miƙa rayuwata gareka!
(Yabo!)
Ka buɗe mini hanya inda babu hanya
Ka ba ni nasara a gaban maƙiyana
Ceto ka ya iso, ya canza labarina
Domin kai ne mai alheri, kai ne mai ƙarfi!
Sarki na, Allah Ubangiji, sarki na!
Kai kaɗai ne, sarki marar misali!
Yabo gareka, sunanka mai girma
Ubangiji sarki na, na miƙa rayuwata gareka!
(Amin!)
Sarki na! Ubangiji! Kai ne!
Kai ne Sarki har abada! Godiya gareka!
Ni ma John G.o Arose na tabbata Kaine sarki.
iKon ka yana ko,ina Duniya,
Daga Zuru zuwa yawuri iKon ka yana Nan,
Daga Arose zuwa tungan sa,i muna ganin daukakar ka.