Frobits
🎵 A song made on Frobits

Ina Son Muyi Waka

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

Ranan shari,a babban Rana ne
Ina son duniya, ina kaunar ta
Ina son in zama sarkin ta
In saye motoci da gidaje
Amman in na tuna ranar shari,a
Sai tsoro ya kama ni
**
Ranar shari,a babban Rana ne
Kowa ya shirya, ranan yana zuwa
Wasu zasu je da bakinciki
Wasu zasu je da farinciki
Kayan duniya Mai karewa ne
Motoci da gidaje zasu shude
Kamai na duniya Mai karewa ne
Amman maganar Allah yana nan
**
Ranar shari,a babban Rana ne
Kowa ya shirya, ranan yana zuwa
Wasu zasu je da bakinciki
Wasu zasu je da farinciki
Babu tuba a cikin kambari
Kuzo mu nemi mulkin sa tun yanzu
Ya ce ku zauna a fadake
Babu Wanda ya san Rana ko SA,a
**
Ranar shari,a babban Rana ne
Kowa ya shirya, ranan yana zuwa
Wasu zasu je da bakinciki
Wasu zasu je da farinciki
Dan,uwa kada kayi biyu Babu,
Ba,a same duniya ba an kuma rasa sama
A sama shi ne gida, duniya kuma kasuwa
**
Ranar shari,a babban Rana ne
Kowa ya shirya, ranan yana zuwa
Wasu zasu je da bakinciki
Wasu zasu je da farinciki
Idan na tuna ranar shari,a
Sai in ga komai banza ne
Dukiya da rashin ta duk banza ne
Allah shi ne komai
**
Ranar shari,a babban Rana ne
Kowa ya shirya, ranan yana zuwa
Wasu zasu je da bakinciki
Wasu zasu je da farinciki
**
Ranar shari,a babban Rana ne
Kowa ya shirya, ranan yana zuwa
Wasu zasu je da bakinciki
Wasu zasu je da farinciki
Na gode
Daga John G.o Arose

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS