Mhhm
Mhhm
Mhhm
Gaisuwa, godiya
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
Ina gaisuwa, ina godiya
Kuna sauraron Wakoki na
Ko kana gida ko a waje
Ko cikin birni ko a kauye
John G.o yana gaisuwa
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
Na gode, na gode
Da ma ace zan ganku, mu gaisa
Duk da haka kuna cikin zuciya ta
Allah ya albarkace ku, ya kiyaye ku
Ya rabbi kaji addu a, Amin
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
Mhhm
Mhhm
Mhhm
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
Daga Kebbi zuwa lagas
Wakokin John G.o suna zuwa
Daga yawuri zuwa Zuru
Wakokin suna zuwa
Maza, mata, Yara, matasa
Ina gaisuwa, ina godiya
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
A karshe kowa ya shirya, mu falka
Mu kaunaci juna, a yafe
Banda fada, yaki Allah bai so
Yara kuyi biyayya ga iyaye
A huta lafiya, na gaishe ku
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
**
Ina gaisuwa, ina godiya
Zuwa ga masu sauraron Wakoki na
Wakokin yabon Allah ne
John G.o Arose
Bazai taba mantawa da ku ba
Mhhm
Mhhm
Mhhm