Frobits
🎵 A song made on Frobits

Yara Manyan Gobe

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

Taken Waka: Yara Manyan Gobe
Yara ku ji, ku saurara
Iyaye ne tushen albarka
Ku saurari maganar su
Shi ne hanya madaidaiciya
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
Idan uwa ta ce tashi, ka tashi
Idan uba ya ce zauna, ka zauna
Addu’ar iyaye ce ke buɗe hanya
John G.o na ce kuyi biyayya
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
Kada ka ɗaga murya a kansu
Kada ka wulakanta iyayenka
Domin yau kai yaro ne
Gobe kai ma za ka zama uba, uwa
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
Yara manyan gobe
Ku je makaranta ku koya,
Yara manyan gobe
Gobe naku ne, ku shirya shi
Inji John G.o Arose
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
Makaranta ita ce fitila
Ba tare da ita ba duhu ne
Ku karanta, ku rubuta, ku tambaya
Ilimi ne makamin rayuwa
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
Idan ba makaranta ba, ku koyi sana’a
Dinki, kapinta, noma, sana’ar hannu
Sana’a ba ta kunyata mutum
Ita ce ke ba ka cin gashin kanka
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
_***
Ku haɗa ilimi da tarbiyya
Ku haɗa biyayya da aiki tuƙuru
Shi ne zai sa ku zama manya na gaskiya
Waɗanda al’umma ke alfahari da su
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Ku je makaranta, ku koyi sana’a
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
_**_
Yara manyan gobe
Ku yi biyayya ga iyaye
Yara manyan gobe
Shi ne tushen nasara
Yara manya gobe SA,i salama
Na gode, ilele
Daga John G.o Arose

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS