Frobits
🎵 A song made on Frobits

Jinjina Ga Mama Karma

Iliya Bitrus · 🇳🇬 Nigeria
0:000:00
Download Remix
Make your own song
Continues securely on the web
Lyrics

[male vocals] Nine

naku

mai

suna

bitrus

iliya

gwoza

boi

Narubutu

wannan

waka

na

jinjina

zuwaga

mama

karma

wanda

akafisaninta

da

maman

glo.

Tun

tutauzan

and

fiftin

da

baba

mai

suna

yunana

wanda

ya

rigamu

gidan

gaskiya

Amma

tundaga

wannan

lolachi

baki

bar

yaranki

daddaya

guda

hudu

wanda

allah

ya

albarkacheku

dasu

masu

suna

kamar

haka

na

farko

Gloria

dakuma

na

biyu

Monika

da

na

uku

mary

da

kuma

last

born

mai

sunan

kakan

mu

sarah

wanda

muka

fisani

da

saraya.

Bari

allah

yachigaba

da

kiyayesu

harsu

kai

ga

lokachin

azanchi

da

zasu

yi

aure

sukuma

che

lailai

mamanmu

tayimana

arayuwa

Sukuma

chigaba

akan

tarbiyanda

kikayimasu

achikin

sunan

yesu

amin.

Mutane

dayawa

sunso

suga

kinfadi

amma

allah

bai

basu

nasara

ba

tun

kika

fara

yin

masa

ubangiji

baibarkiba

harkinkai

ga

dafa

abinchi

amma

haryanzu

basubarkiba

amma

ke

da

allah

kika

dogara

allanh

da

kike

bautawa

bazai

yasekiba

achikin

sunan

yesu

almasihu

amin.

Achikin

wanan

kasuwanchi

ubangiji

yasa

kinsamu

masu

digiri

guda

biyu

masu

suna

kamar

haka

Gloria

da

Monica.

Allah

sake

albarkacheki

da

abin

hawa

Addu,

a

na

zuwagareki

ubangiji

ya

rufe

fuskan

makiyinki

akan

wanan

amin.

Addu,

a

na

zuwagareki

sine

wurin

kasuwanchinki

ubangiji

ya

chigaba

da

kawumaki

kustomumi

achikin

sunan

yesu

almasihu

amin.

Ga

duk

wanda

bai

san

restaurant

na

maman

glo

ba

ya

garzaya

zuwa

get

one

university

of

maiduguri

sunan

restaurant

din

yata

know

as

maman

glo

restaurant

Zabura 119 : 1

-7 1.

Masu

farin

ciki

ne,

marasa

laifi

cikin

zamansu,

Waɗanda

suke

zamansu

bisa

ga

dokar

Ubangiji. 2.

Masu

farin

ciki

ne

waɗanda

suke

bin

umarnansa,

Waɗanda

suke

yi

masa

biyayya

da

zuciya

ɗaya. 3.

Hakika

ba

su

yin

laifi,

Sukan

yi

tafiya

a

hanyoyin

Ubangiji. 4.

Kai

ka

ba

mu

dokokinka,

Ka

kuwa

faɗa

mana

mu

kiyaye

su

da

aminci. 5.

Na

sa

zuciya

zan

yi

aminci,

Game

da

kiyaye

dokokinka! 6.

Idan

na

kula

da

dukan

umarnanka,

To,

ba

zan

kasa

kaiwa

ga

burina

ba. 7.

Zan

yabe

ka

da

tsattsarkar

zuciya,

A

sa'ad

da

na

fahimci

ka'idodinka

masu

adalci.

More songs by Iliya Listen to songs created by others
FROBITS